Sashi Daban (Others)

Gaskiya ta bayyana: shin da gaske ne ana lalata da matan film kafin a saka su a film?

da yawan mutane suna ma kansu wan nan tambayar wanda kuma sun rasa inda zasuyi wan nan tambaya a basu amsa da wan nan dalilin ne yasa muka zauna domin bankado muku abinda yake faruwa a cikin game da matan film.

matan arewa whatsapp group

yadda ake kwanciyar aure

wasu daga cikin yan mata ko kuma iyayen su suna da shaawar ganin sun shiga harkan film amma jin jita jitan cewa ana lalata da yanmata kafin a saka su a harkan film shi yake basu tsoro ya hana su shiga.

ga kada daga hujjan da yasa ake zargin hakan a kasa danna domin ganin cikaken bayanin.

video lalata da matan film
video lalata da matan film

duk da dai wasu hasashe ne sukeyi na ganin inda wasu daga cikin matan suke shiga wanda be dace da yaran hausawa ba suna saka kayan da yake nuna dukanin wani sassa na jikin su, da wan nan dalilin ne yasa wasu suke ganin wan nan matan kamar suna tallata kansu su a duniya ga me bukata saiya neme su.

inda zaku duba a tashoshi da yawa a youtube zaku ga kowa ya tofa albarkacin bakin sa game da abubuwan da yake faruwa da matan cikin film, duk da wasu suna kafa hujja da abinda wasu daga cikin su suka aikata na wasu video nasu daya fita.

bayan kundanna wan cen video na sama kunga abinda yake faruwa, kuci gaba da kasancewa tare damu domin kawo muku sauran cikaken abinda ke faruwa

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page