Life Style

Kalla video Maryam yahaya tana rawa gaban larabawa a Dubai suna manna mata kudi a jikinta

Kalla video Maryam yahaya tana rawa gaban larabawa a Dubai suna manna mata kudi a jikinta.

Wai dama ba Hutu ta tafi Yi a Dubai ba taje rawan a gidan galan larabawa ne.

Wani sabon video Yana ta yawo a kafafen sada zumunta na Maryam yahaya tana rawa tana girgiza a gaban larabawa.

To Hakan Yana nufin itama ta zama yar rawan gala kenan na larabawa a Dubai ko Kuma nishadi ne kawai ya kawo mata Hakan.

Kwanaki kadan da suka wuce an Nuno hotunanta a Dubai Wanda acen ma tayi murnan Karin shekaranta , har aka ga wasu video nata da hotuna kala-kala.

Also Read: Lilin Baba – zafafan hotunan lilinbaba da ummi rahab

Abubuwa biyar da ya kamata ku sani Game da Jaruma Hadiza Gabon

Lallai wan Nan rawa da Maryam yahaya takeyi a cikin video Nan beyi ma wasu daga cikin masoyanta Dadi ba don ganin inda take girgiza a gaban Maza.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page