Hausa NewsKannywoodVideos

Sabuwar wakar dauda kahutu Rarara Uba Sani Kaduna

Sabuwar wakar dauda kahutu Rarara Uba Sani Kaduna

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara Uba Sani Kaduna naka ne bayan Kai ba wani Kai daya tilo.

Kamar inda kowa ya sani dauda kahutu rarara babban mawakin siyasa ne Wanda yayi fice musamman na APC Wanda ya Bada babban gudun mawa wajen yakin Neman zaben shugaban kasa Muhammad buhari.

Ga video wakar Nan ???????? a kasa ????????

Wan Nan Waka tayi dadi sosai inda akayi ta da kalaman Hausa masu dadi da kalamai na zambo da shagube duk acikin wakar.

Waka ta kasance tayi dadi fiye da duk wani Waka da akayi ma Dan takaran gwamnan Kaduna Uba Sani.

Kaji wakar don ka tantance da kanka.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page