Hausa NewsNewsVideos

Sheik Abduljabbar nasiru Kabara Anyanke mishi hukuncin kisa ta hanyar rataya

SheiWata babban kotu Dake Kano state ta Yanke ma sheik Abduljabbar nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Zaka iya karanta wan Nan akan Abduljabbar kabara

Idan me karatu be manta ba sheik Abduljabbar nasiru Kabara yayi batanci ga Manson Allah a shekaran da ta gabata da Kuma yin wa’azi na tada tarzoma a jihar Kano.

Da wan Nan dalilin ne yasa gwamnatin Kano tace ba zata lamunta Hakan ba takai Abduljabbar nasiru Kabara kotu inda Ake ta zaman kotu Wanda gashi sai a yau ne Alkali ya Yanke mishi hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Ga video zaman kotu da akayi da inda Alkali ya Yanke hukuncin ????????

 

Duk da Abduljabbar nasiru Kabara beyi nadama akan hukuncin da kotun ta Yanke masa ba don yace shi be aikata wan Nan lefin ba don haka Babu wani nadama dazaiyi.

Haka Nan yace shi gaba daya ma lauyan Dan yake kare shi bema sanshi ba don haka shari’a ma gaba daya be yarda da ita ba.

Me shari’a yaba Wanda aka Yanke ma hukuncin kwana 30 domin daukaka Kara idan wan Nan hukuncin be masa ba.

Haka Nan kotu ta haramta ma duk wani kafafen sadarwa na rediyo Dana TV a jihar Kano saka wani karatun shi gaba daya.

Haka Nan kotun ta kwace litafan shi da yaje dasu wajen muqabala sama da guda 200 yanzu ya zama mallakin gwamnatin Kano.

Katun ta Kara da rufe masalaci nashi guda biyu Wanda Zaa Yanke hukunci akan su daga baya.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page