Hausa NewsKannywoodVideos

Aminu Saira zai dawo da Mahmud cikin Shirin labarina

Wan Nan babban Shirin me dogon zango na labarina yana Shirin zuwa da wani salon na daban inda amine Saira yake kokarin dawo da Mahmud cikin Shirin na labarina.

Kamar inda kowa yasani an nuna Mahmud ya mutu a cikin Shirin na labarina, Amma Kuma gashi annuna sumayya tana magana akan Mahmud ya tura mata sakon waya.

A wani hasashen shine a lokacin da Mahmud ya mutu ba Wanda suka sanshi bane, to a yanzu za’a iya cewa ba Mahmud bane ya mutu wani ne na daban Amma shi Mahmud ya gudu ne yabar garin.

Duk da dai aminu Saira be fada Hakan da bakin shi Amma ya nuna alamun Hakan.

Kunci gaba da kasancewa damu

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page