Hausa NewsKannywoodNewsVideos

Yadda video wasan Ado gwanja a kasar America USA

Alhamdulillah kamar inda muka kawo muku wani rubutu a baya inda Ado gwanja yace zaije kasar America USA domin yayi wasan Waka acen.

Kowa dai yasan Ado gwanja babban mawaki ne musamman na mata Wanda mata Suke matukar kaunar wakokin shi.

Sabuwar wakar Ado gwanja

To ga video inda Ado gwanja yaje kasar America USA yayi wasa a gaban masoyan sa, ga video a kasa ????????

Ga yadda wasan na Ado gwanja ya gudana Nan a kasar America USA a gaban train masoyan sa.

Hakan Yana nuna Ado gwanja Yana Kara samun daukaka kenan ta hanyoyi daban daban.

Wan Nan shine muke bukatar ga dukkanin wani mawaki ko me Shirin film na kannywood don a samu ci gaba Baki daya.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page