Hausa NewsNews

Cikin shege: Dalilin da yasa na kwanta da Dan cikina yayi min ciki

Wata mata a jihar nasarawa tayi nadama bayan tasa Dan cikin ta ya kwanta da ita har yayi mata cikin shege.

Kamar inda ta sanar cewa tayi aure sai mijinta ya rasu ya barta da yaro daya matashi Wanda daga Nan Bata Kara aure ba Saida ta dade.

Daga Nan ne sai na Kara wani aure Wanda har muka Kai shekara 6 Amma Babu haihuwa wanda iyayen mijin suka dameni da naki haihuwa Wanda Hakan kulum Yana damuna.

Daga Nan ne na yanke shawaran samun wani na kwanta dashi yayi min ciki sai nace cikin mijin nawa ne.

Shine na yanke shawaran kwanciya da Dan cikina Wanda naje dakin shi misalin 11 na dare nayi mishi dibara har nasa ya kwanta Dani shine na samu cikin shege.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page