Life Style

Zawarawan kannywood tare da tsofafin mazajen su

Kannywood

Kadan daga cikin zawarawan Hausa film wato kannywood Wanda auren su ya mutu yanzu haka Basu da aure, wasu mazajen sun mutu ne wasu Kuma auren ne ya kare.

Da yawan mutane suna fassara Yan matan kannywood a yanmatan da basa zaman aure, Wanda Koda sunyi auren ma basa dadewa auren yake mutuwa, wasu ma sukance su da kansu suke kashe auren don ba zasu iya zaman waje Daya ba.

Amma Kuma wasu ba Hakan bane da yawan wasu matan sunyi auren su Kuma sun zauna darm dam auren su Yana Nan Babu wata matsala, amma Mafi yawanci auren nasu ya mutu wasu mutane sun sani wasu Kuma Ba’a sani ba.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page