Hausa NewsKannywood

Razaki na dadin kowa yayi auren jari a saudia shida wata babban hajiya

Razaki na cikin Shirin dadin kowa yayi auren jari a saudiya da wata babban hajiya

Alhamdulillah wan Nan babban jarumin Abdulrazak Wanda akafi sani da razaki na cikin Shirin dadin kow yayi aure a kasar saudiya.

Matan kannywood Whatsapp group

Auren razaki na dadin kowa
Auren razaki na dadin kowa

Razaki yayi nasaran samun wata babban hajiya inda tayi wuf dashi aka daura musu aure bayan ya ziyarci kasa me tsarki.

Anyi wan Nan Taron bikin ne acen kasar saudiya inda akayi shagalin biki sosai aka kashe makudan kudade.

A wani labarin da muka samu ita ta biya mishi kudin zuwa cen saboda tana son ta aure shi.

Wani labarin Kuma Yana nuna cewa bayan yaje aikin ummara ne suka hadu da wan Nan hajiya tayi wuf dashi ta aure shi.

Allah ya Bada zama lafiya da zuri’a masu Albarka.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page