Hausa NewsKannywoodVideos

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara zulum gwamnan meduguri

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara na gwamnan borno meduguri zulum jarumin gwamna hazikin gwamna Wanda yayi maganin yanboko Haram da sauran tsagera.

Gwamna zulum ya zama daya daga cikin manyan gwamnonin arewa Wanda Suke kokarin kawo Karken taadaccin tsagera masu garkuwa da mutane da Boko Haram.

Ga video wakar Nan don wakar Nan tayi dadi anyi ta ne da manyan kalaman Hausa masu dadi ga Kuma kalamai na zambo ta shagube.

Kada na cika ku da surutu ku saurara wakar da kunnin basira don kuji tsabar kalaman da Suke cikin wakar Nan masu dadi.

Hakika dauda kahutu rarara farfesan wakar siyasa ne.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page