Hausa NewsKannywoodVideos

Video shagalin bikin lukuman Labarina na Shirin Labarina

Kalla video shagalin bikin lukuman na cikin Shirin Labarina dashi da wata babbar jaruma son kowa kin Wanda ya rasa.

Kamar inda kowa ya sani lukuman Yana daya daga cikin daya daga cikin jaruman Shirin Labarina Wanda yake taka rawa sosai tare da sumayya da fressidor.

Ga video shagalin bikin Nan ????????

Alhamdulillah lukuman na cikin Shirin Labarina kowa yasan shi a Fili da cikin Shirin film mutum ne me hankali da hakuri da kamun sanin ya kamata.

Ita ma Amaryan nasa tana da hankali da kamun Kai da sanin ya kamata inda kowa yake yabon ta gida da waje.

Allah ya Basu zaman lafiya da zaman soyayya da hakuri.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page