Hausa NewsNewsSashi Daban (Others)

Yahaya Bello Efcc: ta kama Dan uwan kogi state governor akan satar 10 billion

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa na kasa gaba daya Efcc ta kama wani danuwan yahaya Bello tare da kashiya na jihar kogi abisa zargin Satan kudi na naira billion 10. (Yahaya Bello Efcc)

Hukumar na Efcc ta gurfanar dasu a gaban kotu Dake Abuja inda me shari’a ya yanke musu zama a gidan yari ko beli da sharida masu tsauri sosai.

Sharudan sune ko wani mutum daya cikin su sai an Bada 1 billion, da takardan Fili me darajan naira million 500, da sauran wasu bukatun masu tsauri.

Wadanda Ake Kara Basu nuna nadaman su ba ko damuwa akan hukuncin da kotu ta yanke musu, Alkali ya Bada Daman suci gaba da zama gidan yari na kuje Dake Abuja har sai an cika sharudan Bada beli kafin a yarda a sake su.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page