Hausa News

madigo da luwadi: Ta kashe mijin kawarta bayan ya kamasu suna madigo akan gadon shi

wata mata ta kira kawarta cikin gidan ta wanda suka dade suna aikata madigo wanda suna iyayi a cikin gidanjen su kuma suna zuwa hotel sunayi ko kuma a wasu wajen. (madigo da luwadi)

Mata da Maza masu madigo da luwadi
Mata da Maza masu madigo da luwadi

matan masu madigo

a ran nan kawai sai dubu ta ciki inda mijin ta ya dawo gida bagatatan ba’a lokacin daya saba komawa gida ba shigar sa gidan keda wuya ya taras da matar sa da wan nan kawar nata suna aikata madigo akan gadon sa.

ruwan maniyin na miji da mace

hakan yayi mumunar tayar mishi da hankali inda be san wan nan matar nashi ta aikata irin wan nan aiki ba wanda kuma tayi shekara da shekaru tana aikata hakan. (madigo da luwadi)

nan take yayi kokarin yaga ya dauka mataki akan su amma wan nan kawar nata tayi zumbur tayi zafin nama ta dauka wuka ta soka mishi a ciki inda nan ya fadi warwas matace.

kafin ace komai wan nan mata da kawar ta sun tsere, duk da jamian tsaro sunyi iyakan bakin kokarin su sun kamo matar nashi wanda a yanzu haka tana hannu tana jiran hukunci.

inda su kuma jamian tsaro suke kara fadada binciken su akan faruwan abin da inda zasu kamo dayan matar domin gurmafar dasu a gaban shari’a.

kamar inda kowa ya sani gwamnatin nigeria tasa dokan hana ludu da madigo wanda kuma aka kama suna aikata hakan za’a yanke musu hukuncin zaman gidan yari har na tsahon shekara 14.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page