News

Kalla video hanyar da akabi aka kwato mutane uku a wajen ‘yan ta’adda na jirgin kasa

Alhamdulillah a yau dai an samu nasaran amso mutane uku acikin mutanen da ‘yan ta’adda suka kama na jirgin kasar Kaduna Abuja.

Idan me karatu be manta ba wan Nan mutane sun Dade a hanun wan Nan mutane ta inda ana ta jiran gomnatin Nigeria aga mene zasu iya Yi akan abin amma sunja bakin su sunyi shiru.

Wanda Hakan bema talakawan Nigeria Dadi ba Hakan yasa aka Kara tsanar wan Nan mulkin na shugaban kasa Muhammad buhari tinda be damu da talakawa da halin da suke ciki ba. (‘yan ta’adda)

Also Read: Shugaba Muhammad buhari zai tafi laberia don Samar musu da tsaro

Kukan dadi ‘yan Nigeria keyi inji Buhari

Amma cikin iKon Allah wasu daga yanuwan wadanda aka kama da sauran mutanen gari sunyi yikuri sun amso wasu daga cikin mutanen a yanzu haka suna gida wajen iyalan su.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page