Life Style

Kalla video shagalin bikin raliya na dadin kowa

Kalla video shagalin bikin raliya na dadin kowa.

Amina lawal Wanda akafi sani da raliya nacikin Shirin dadin kowa Wanda gidan tv na arewa24 suke yi ta samo Wani santalelen saurayi me suna habibu Wanda a yanzu haka andaura musu aure.

Kamar inda muka sani raliya tana Daya daga cikin jaruma Wanda suka Dade ana Shirin dadin kowa dasu Kuma tana Daya daga cikin tauraruwa Wanda kusan ko Wani sati sai an nuna ta acikin Shirin na dadin kowa.

Also Read: Maganin Matsi: yanda zaki hada maganin da zaki matse cikin lokaci kadan

The Pressure of Life: Nigerians Are Crying Sweetly – Buhari

To Kuma gashi Allah ya Bata miji tayi aure, abin tambaya anan shine gidan tv na arewa24 zasu Nemo wata ne ta maye gurbinta ko Kuma za’a shafe kalar role din da takeyi ne acikin Shirin na dadin kowa.

Har yanzu dai masu daukan nauyin Shirin na dadin kowa Basu Riga sunce komai akan Hakan ba.

Kudai ku kasance damu domin samun labarai na duniya Dana kannywood da dumi dumin su, farin cikin ku shine namu

video shagalin bikin raliya na dadin kowa

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page