Hausa Series

Daren Farko Mata A Kula

Daren Farko

Bayan sallar isha’i da wuri ango Ahmad
ya koma gida, daga nan suka shiga daki,
daga nan kuma ango ya kulle daki yayin da
Amarya mai suna Hafsat kuwa tana zaune
akan gado kanta lullube da kyalle.
.
Daga nan kuma Ango ya karaso gareta
ya yaye mayafi, aikuwa amarya ta dago fuska
da murmushin ta, bisa mamaki sai taga
ango ya turbune fuska, hankalinta bai tashi ba
sai data ga ya zaro bel dinsa yana nannadewa a hannu, take kanta ya kulle dan bata san miye manufarsa ba.
.
Kan kace me ango ya hau amarya da duka
yana zaneta da bel tun tana ihu harta rasa bakin kuka, jim kadan jikinta duk ya tattashi
amarya sai sheshshekar kuka.
.
Bayan nan kuma ango ya daura ruwan zafi
yayi mata treatment,sai abin ya bata mamaki
ganin ya daketa da hannunsa kuma yana jinyarta.
.
Bayan ta warke ne kuma ta tambayesa meyasa yaimata dan banzan duka haka a darensu na farko?
.
Ahmada yace: “badon komai na zaneki ba illa wahalar dani da kikayi lokacin da na nemi soyayyarki,
na kasa hakura hakan yasa na rama da duka”
HAHAHA MIYE LAIFIN ANGO.???????????

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page