Life Style

Ado gwanja warr official Video

Wan Nan shahararen wakar na Ado gwanja warr me suna warr an saki video nata, ga video Nan a kasa ???? don kaima ka more.

Wan Nan video waka na Ado gwanja  an kayata shi shi da abubuwa da dama ta inda ba zamu iya Baku labari ba sai Kun kalla da kanku.

Idan me karadu be manta ba shidai wan Nan mawaki Ado gwanja warr ya shahara ne wajen wakar mata inda matan wan nan zamani suna son wakokin shi sosai.

Inkaji Ado gwanja ya fara sama mata sai kaga suna ta zunkudawa sama kamar masu fukafuki, haka Nan inyace ayi kasa kasa mata sai kaga suna Wani kasa suna juyi kamar masu Neman gagara.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page