Hausa NewsKannywoodVideos

video yadda Dan daudu zai aura Dan daudu a kano

Innalillahi wanna illaihi rajiun wan Nan duk alamun Karken duniya ne kalla video yadda wani daudu zai aura Dan daudu a garin Kano.

Amma Alhamdulillah Yan hisba sunyi nasaran kama wan Nan mutane gaba daya mazan su da matan su a yanzu haka suna hannu.

Ga video inda suka shirya auren nasu har da kayan lefe da sauran duk wani Abu da akeyi tsakanin auren mace Dana miji.

Tabbas wan Nan namijin kokari ne hukumar hisba da gwamnatin Kano takeyi akan irin wan Nan mutane Bata gari Wanda Suke wasa da hukuncin Allah.

Allah ya Kara tsare mu ya tona ma Makita Allah da mazon sa asirin.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page