Sirrin Aure

Manyan duwawu: Dalilin da yasa maza suke son mace me manyan duwawu.

Dalilin da yasa maza suke son mace me manyan duwawu.

Wan Nan rubutu namu munyi shi ne domin ilimantarwa da nishadantarwa kawai ba domin magana na batsa ko cin mutunci ga wasu ba.

Da yawan Maza suna da bukatar mace me manyan duwawu saboda a ganin su tafi sura me kyau da Jan hankalin maza kota Wani irin fanni na kyau ko sha’awa.

Wasu mazan suna ma mata masu manyan duwawu cewa zasufi sauran mata da Basu dashi Dadi wajen kwanciyar aure wan Nan dalilin yasa suke bin su.

Amma abin lura shine wasu matan nasu ne da manyan duwawu aka haife so wato na halita ne, wasu matan Kuma sunyi anfani da Wasu magani ne ko allura suka koma Hakan, wasu Kuma ciko ne da soso ko Wani Wanda da ake siyarwa a kasu Yana dago duwawu yayi tudu amma ana cirewa shikenan, ya zama yaudara kenan

Kwanciyar ango da amarya a Daren farko

Abin lura a Nan ka duba wasu daga cikin masu yin film ko Kuma mawaka ko wasu matan manyan mutane in zamuyi laakari da Wasu daga cikin su a baya zamuga Basu da manyan duwawu amma Kuma yanzu zakuga duwawu su yayi girma sosai, wan Nan ke nuna alamun ana iya Kara mishi girma Koda bana halita bane.

Mata masu duwawu manya suna da Jan hankali sosai da tada sha’awa a wajen Maza, ta inda zakuga duk mace me duwawu sosai zakuga tana da samari sosai domin abune me Jan hankalin maza akoda yaushe.

Harma da wajen yanuwansu mata manya duwawu suna burgesu saboda duk kayan da suka Saka a jikin su Yana musu cas yayi musu kyau ba kamar Wanda Bata dashi ba.

Kamar inda wasu mazan sukayi hasashen mace me duwawu manya tafi ruwa da Dadi haka yake ba karya bane domin Wanda suke da mata Hakan sun tabbatar mana da Hakan.

Amma fadin Hakan ya janyo Cece kuce ta inda wasu suke ganin me manyan duwaw na halita kadai ita take da wan Nan dadin da ruwa sosai, amma Wanda nata na magani ne ko Alura Bata da wan Nan abin, Koda ma zata samu zai zama kadan ne be Kai na Wanda nata na halita bane.

Manyan duwawu na mata
Dalilin da yasa Maza suke son mace me manyan duwawu

Shawara ga mata Wanda Basu da manyan duwawu kar ku manta cewa wan Nan maganin ko Alura na Kara girman duwawu zai iya zama Yana da illa don haka ku nema Shawara na likita kafin kuyi.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page