News

Zamu fara kama masu canjin kudi a Nigeria – CBN

Gomnati zata fara kama masu canjin kudi daga dollar zuwa naira

masu canjin kudi – A yanzu haka dollar Daya na America tana matsayin naira 645 ne na kudin Nigeria,

inda Hakan ya zama naqasu ga tatalin arzikin Nigeria,

Kuma Hakan zaisa dukanin Wani kayan abinci da kayan masarufi su Kara tsada.

Aslo Read: Momee gombe ta bawa abin Alajabi kyautar naira million Daya 

The Pressure of Life: Nigerians Are Crying Sweetly – Buhari

Gomnan banking Nigeria Godwin emefiele ya Bada umurnin a kama duk Wanda aka ganshi Yana siyan kudin America dollar da kudin Nigeria naira.

Ya Bada wannan sanarwa ne a Wani taro da sukayi,

inda suke Kara nuna cewa ‘yan canji su suke Kara kashe mana kudi a Nigeria inda suke Saka naira su Siya dollar.

Wannan dalilin yasa zamu dauki mataki akan dukanin Wanda suke siyan dollar domin Muna son mu mayar da darajan kudin mu ne na Nigeria.

Hakan zai iya kawo matsala ga tatalin arzikin Nigeria ta inda Muna siyar ma kasashen turawa zai kasance zamu siyar musu da arha kenan su Kuma mu siyo nasu da tsada.

‘Yan Kasuwa Masu Shigo Da Kayan Waje

Masu siyo kayan masurufi a kashen waje ko kayan kasuwanci su siyo acen su siyar a Nigeria Shima zai Kara zada saboda dollar ta Kara tsada.

Masu company anan gida Nigeria Suma kayan su zai Kara tsada,

ta inda sai sun siyo chemical daga kasashen turawa sannn suke hada koma Meye a company nasu,

saboda tsadar wan Nan kayan hadin da suka siyo daga kasashen turawa,

kayan da suke siyar mana Shima zai Kara tsada.

Idan me karatu be mantaba gwamnatin buhari ta samu dollar America Daya tana dai-dai da nairanmu ta Nigeria 200 ne,

amma a yanzu gashi dollar 1 shine 645 naira.

Dubi da duk Wani Abu da muke anfani dashi musiya na kayan abinci ko kayan masurufi ya Kara tsada sosai,

wasu sun ninka kudinsu sau biyu wasu ma sun ninka sama da sau biyar.

Dubi da rayuwar mu ta baya mutane suna samun kudi sosai akoda yaushe,

amma yanzu da kyar ake samu, Wanda a yanzu haka kowa yanaji da abinda zaici ne.

Har takaima yanzu Yara Basu samun abinci sau uku barema ayi maganan koshi.

Abin tambaya anan?

Wai shin in shugaban kasa Muhammad buhari ya gama Mulki komai zai koma kamar inda yake a baya?

ko Kuma za’a samu sauki?

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page