Hausa NewsLife StyleNews

Kotu ta yanke ma wata budurwa hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda…..

Wata babban kotun tarayya Dake zamma a jihar Kano ta yanke ma wata budurwa me suna Aisha kabir hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Kotu ta yanke ma sheik Abduljabbar nasiru kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya 

Aisha kabir ta Burma ma bahijja wuka a wuya Wanda Hakan yayi sanadiyar mutuwanta har lahira.

Kamar inda mutane da dama suka Bada shaida wani Dan karamin rashin jituwa ne ya hada Aisha kabir da bahijja Wanda Hakan shine sanadiyar wan Nan aika aikan.

Kamar inda muka samu rahoto rigima ne ta hada Aisha kabir da bahijja sai Aisha kabir ta kira bahijja da karuwa wan Nan shine silan rigiman nasu ita Kuma Aisha kabir zafin Rai ya dibe ta har ta aikata wan Nan danyen aikin.

Lauyan Wanda Ake Kara aka yanke ma hukuncin yace zasu zauna su duba wan Nan hukuncin da aka yanke don wata Kila zasu iya daukaka Kara.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page