Hausa NewsLife StyleNewsVideos

naira notes: Kudin da aka samu a Police barracks wadata benue police sun samo me kudin

Kudin da aka samu a Police barracks wadata benue police sun samo me kudin kuma ya fada dalilin da yasa ya ajiye a wajen tare da yardan CBN. (naira notes)

Sabon tsarin cire kudi shi zai hana satar kudi a nigeria inji sunusi lamido sunusi

Me Magana da yawun yan sanda na police barracks wadata benue ya musanta maganar wani video da yake ta yawo a kafafen yada zumunta na wani video da ake nuna wasu matattun kudi an tara su a wani shago har sai da suka lalace.

ga video nan a kasa don ku gani da idon ku inda aka samu matattun naira notes

Hakan ba gaskiya bane kudin an same su ne a cikin wani shago na wani Suleiman idris wanda mun neme shi kuma ya nuna mana takardan neman izini daya samu da CBN na daman iya neman matattun takardun kudi saboda ana hada wasu abin dashi na sana’a don haka yasa ya neme su kuma ya ajiye su akan ka’ida don yana da izinin hakan daga CBN

Duk da me Magana da yawun yan sanda yace ba zasu bar maganar haka nan ba zasu kara fadada binciken su zuwa gaba tin daga inda aka samu kayan zuwa wanda yake da kayan har zuwa CBN domin tabbatar da abinda ya fada akan kudin.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page