Hausa NewsNews
Sabon tsarin cire kudi zai Hana satar kudi a Nigeria inji sunusi lamido sunusi
Tsohon gwamnan babban bankin Nigeria CBN Kuma tsohon sarkin Kano sunusi lamido sunusi yace wan Nan sabon tsarin doka na cire kudi a Nigeria bazai sahafa talaka sosai ba abin sai yafi shafan me kudi.
Kamar inda ya Fadi abubuwa da dama suna faruwa a Nigeria Wanda ankasa magance su akan zamba da almundahana Amma a yanzu idan gwamnatin tayi kokari ta tabbatar da doka akan tsarin doka na cire kudi to Hakan zai temaka talaka ne a Nan gaba.
Tin a baya a lokacin Muna cikin gwamnati min fitar da irin wan Nan doka a wasu garuruwa kamar su Abuja duk Da ba kalar Hakan muka sa ba, Amma Hakan zai temaka talaka yasa a Dena kwashe mishi dukiya a cikin gwamnati.