Hausa NewsKannywoodVideos

Video sabuwar wakar dauda kahutu rarara

Kalla sabuwar video wakar dauda kahutu rarara Wanda yayi ma shatima tinubu Wanda yayi ma taken hello baba shatima tinubu.

Kamar inda kowa ya sani dauda kahutu rarara babban mawakin siyasa ne Wanda yake zamani tin lokacin Muhammad buhari har zuwa yanzu.

Ga video wakar Nan ???? a kasa ????

Duk da dai ana cewa dauda kahutu rarara baya cikin yakin Neman zaben shatima tinubu Amma har yanzu Yana cikin manyan mawakan da Suke ji dasu, saboda wakan rarara Yana da tasiri a wajen masoyan sa.

Sanin kowa ne rarara ya Bada babbar gudun mawa a lokacin zaben shugaban kasa Muhammad buhari.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page