Hausa NewsKannywoodVideos

Kalla video katafaren gidan da halima atete ta tare

Alhamdulillah Kalla video katafaren gidan da Amarya halima atete ta tare bayan auren ta Wanda aka daura auren a garin meduguri akayi shagalin bikin a garin meduguri.

Wanda aka samu halartan manyan Yan kannywood kala daban daban a wajen mata da Maza har da manyan jaruman mawaka na kannywood.

Ga video katafaren gidan nata Nan ????????

Koda ganin wan Nan katafaren gidan kasan Abu ne na masu kudi Wanda komai yaji duk da ita kanta halima atete ba baya ba ita ma yar kasuwa ce tana da kudin ta.

Alhamdulillah Allah yasa an kulla Alheri a wan Nan aure Kuma yasa gidan zamanta ne

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page