Hausa NewsKannywoodVideos

Amal Umar zata zama amarya tare da Nasir naba kannywood

Alhamdulillah Amal Umar zata zama amarya tare da Nasir naba Wanda dukansu jaruman kannywood ne, wan Nan daurin aure Zaa yi shi ne a ranar 25 ga watan December.

Kamar inda kowa ya sani Aml jaruman kannywood ne Wanda ta dade tana Jan zarenta Wanda tayi film kala daban daban Kuma ta hau kan wakokin Umar m sharif, Wanda tana daya daga cikin masu ilimi acikin kannywood Wanda ko film na turanci Zaa yi tana ciki.

Ga cikaken bayani akan bikini na Amal Umar tare da Nasir naba da inda abinda zai wakana a wajen bikin.

 

Allah yasa Zaa kulla alheri.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page