Hausa NewsSirrin AureVideos

Amarya ta rungume abokinta agaban ango a wajen dinner hakan ya tada hankalin ango

Abin mamaki baya karewa wata amarya ta rungume wani tson dan ajin su da yazo wajen taron bikin ta na dinner wanda hakan yabawa mutane da dama mamaki wanda angon nata ma saida ya tsaya yana kalon ta abin na bugunsa acin zuciya.

shekara na 7 da aure amma mijina be taba gamsar dani ba abin yana damuna

hakan ya faru ne bayan ana cikin shagalin dinner na wan nan ango da amarya saiga wan nan tsohon dan ajin nasu yayi mata bazata kamar daga sama kawai ita kuma ta kasa boye murnanr farin cikin ganin sa kawai ta rungume shi.

ga video abinda ya faru a wajen dinner dai har yasa ama don ku gani da idon ku a kasa.

duk da dai ana ganin ba musulmai bane amma dai ko wani dan adam yana da kishi a cikin ran sa wanda hakan mutane da yawa a wajen dinner nan suke ganin hakan ba abune me kyau ta aikata ba.

koda wan nan tsohon dan ajin nasu ya tashi zaiyi jawabi saida ya bada hakuri kuma ya nuna cewa sun shaku ne sosai a makaranta kuma bata taba tinanin zata ganshi a wajen bikin ba hakan ne yasa ta cika da murna haer ta rungume shi, amma babu komai atsakanin su kuma ba anyi hakan saboda wani manufa bane.

mutane da dama dai suna ta fadin albarkacin bakin su akan hakan.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page