Shekara na 7 da aure mijinta be taba gamsar Dani ba
Wata budurwa me kimanin shekaru 26 da haihuwa yar jahar yobe tace mijinta be taba gamsar da ita ba tinda sukayi aure Kuma suna da Yara 3 dashi yanzu haka shekarun su 7 da aure.
Wasu suna kalon wan Nan zancen nata a matsayin rashin kunya wasu Kuma suna ganin shi a gaskiya ta fata da ta zauna tana cutuwa gumma ta fada gaskiya ya nema magani ko Kuma a raba auren gaba daya.
Kamar inda matar ta fada tace tana da sha’awa amma aduk lokacin da mijin ta ya kwanta da ita sha’awar nata zai zama Yana Nan Koda ko ya gama saduwa da ita ne.
Hasali ma Yana fara saduwa Dani baya dadewa yake gamawa ni kafin na samu gamsuwa tinda mukayi aure a haka muke har yanzu nayi mishi magana yace shi iyakan abinda zai iya kenan.
To nidai a gani na wan Nan lefin mijin ne ko dai ya nema magani ko Kuma yayi kokari ya Kara Neman ilimi akan jima’i.
Don akwai abubuwan da dama da zakayi mace ta samu gamsuwa sosai a lokacin da kuke jima’i kamar barayin wasanni kafin ku fara jima’i ya kamata kasan Ina matarka tafiso a taba mata taji Dadi ku samu kamar minti 15 ko 30 Kuna wassani da ita kafin ku fara jima’i.
Bayan Kun fara jima’i akwai kalar kwanciyar da zatayi ka gamsar da ita kaima ya Hana ka fitar maniyi da wuri.
One Comment