Hausa News

Dalilin da yasa gomnatin niger ta kama Mr 442 da ola of kano

Gwamnatin niger ta kama Mr 442 tare da abokin sa ola of kano Wanda Hakan ya samo asali ne bayan zuwan su kasar ta niger aka samu sanarwan haka.

Ga video Nan ???? a kasa na inda aka kamasu da dalilin da yasa aka kama su

Kamar inda muka samu sanarwa daga majiya me karfi cewa Mr 442 da ola of kano sun shiga kasar niger don ayi musu takardan fita kasar waje Wanda Hakan ya Saba dokar kasa Wani Wanda ba Dan kasar niger ba yaje yasa ayi mishi takardan fita kasar waje ta Niger.

A yanzu haka dai suna hanun hukamar Niger Wanda zata kaisu kotu domin yanke hukunci na abinda suka aikata.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page