Hausa NewsSashi Daban (Others)

Fifa world cup 2022 an Hana Shan giya da yawo tsirara a qatar

Kungiyar kwallon kafa na fifa world cup 2022 da za’a gabatar a Qatar ta gargadi mutane da kar susha giya Kuma kar suyi zinace-zinace ko shigan banza Dake nuna tsiraicin jikin su a cikin filin wasnni.

Kamar inda kowa ya sani Qatar kasa ne na musulmai Kuma Wanda suke bin dokoki na musulunci, Wanda Shan giya ko ko nuna Wani bangaren na jiki mace Kona miji haramun ne musamman ma ga mata.

A wan Nan da liline yasa kasan Qatar ta nema da kungiyar fifa world cup 2022 dasu haramta Shan giya da zinace-zinace da shigan banza

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page