Hausa NewsKannywood

Kalla video Kahutu rarara a Jos wajen taron APC tinubu

Dauda kahutu rarara yayi Wani yayi Wani babban taro inda ya hada mutane da Ba’a Yi tinanin rarara Yana da mutane kamar Hakan ba a Jos.

Hakan ya faru bayan sunyi gangami inda suka hada da dauda kahutu rarara, nura m inuwa, me shadda, garzali Miko, Alan Waka, abale, me izzar so, Aisha humaira, da sauran manyan kannywood a wajen.

Ga video Nan ???????? don Kuga inda sukayi Waka da jawabai suka Tara dubbannin mutane ????????

Hakika wan Nan Yana nuna har yanzu rarara Yana da dubbannin masoya akan taffiyar siyasa don baba buhari har yanzu be manta da abinda rarara yayi masa ba a kan harkan yakin Neman zabe na kokari da jajircewa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page