Kannywood

Hadiza Gabon ta bankado Wani sirri bayan tayi hira da dauda rarara

Wata sabuwar hira da hadiza Gabon tayi da dauda kahutu rarara ya tono tsuliyar dodo inda suka dauka tsahon sama da minti 30 a cikin hiran.

Ga video hiran Nan a kasa ???????? don kuji da kunuwarku ????????

Hadiza Gabon tayi ma dauda kahutu rarara tambayoyi da dama kamar su asalin sa da Dalilin da yasa ake kiran sa da rarara, da kahutu, da Kuma kolo.

Harda sana diyar zuwan sa garin Kano da Wanda ya fara haduwa dasu da irin rayuwan da yayi a garin Kano Tin daga ranar da ya shiga garin Kano.

Rarara ya Bada amsa da dama inda yayi jurwaye da kamar wanka akan masu zaginsa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page