KannywoodVideos

Rarara Ayyukan buhari sabuwar Waka 2022

Babban mawakin siyasa dauda kahutu rarara ya sake Sako wata sabuwar Wakar me taken rarara ayyukan buhari.

Kamar inda kowa ya sani dauda kahutu rarara babban mawaki ne Wanda jamiyar APC take ji dashi a bangaren mawakan Hausa.

Ga video wakar ???????? buhari ayyukan buhari sabuwar Waka 2022 ????????

Dauda kahutu rarara ya samu kudi sosai da wan Nan mulkin domin shugaban kasa Muhammad buhari ya Saka shi a matakin farko wajen matakin mawaka.

Dukda a yanzu haka dai dauda kahutu rarara bashi cikin tawagar masu kamfen a yanzu na APC an canza shi da Abdul amart me kwashewa.

Kuci gaba da kasancewa tare damu.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page