Hausa NewsKannywood

Video shagalin bikin Rukayya dawayya da afakallahu

Alhamdulillah andaura bikin Rukayya dawayya tare da shugaban hukumar tace fina-finai na kannywood afakallahu, Wanda aka daura shi a ranar juma’a.

Ga video shagalin bikin Nan ???????? a kasa don Kuma Kuma wainar da aka Toya a wajen ????????

Kamar inda kowa ya sani Rukayya dawayya babban jarumar kannywood ne Wanda ta Dade tana Jan zarenta tayi fina finai masu kyau Wanda basa misaltuwa.

Haka Nan Shima afakallahu shine shugaban tace fina-finai na jihar Kano gaba daya a kannywood Wanda shine har yanzu shugaba a wan Nan fanni.

Allah yasa an kulla Alheri Kuma ya Bada zuri’a na gari, mun gode

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page