Hausa NewsKannywoodVideos

Da Wani dalili ganduje zai rushe min gida? Babu Wanda ya Isa inji dauda kahutu rarara

Video Hira da Wan Nan shahararen mawakin siyasa dauda kahutu rarara yace Babu Wanda ya Isa ya rushe mishi gida.

Da ake cewa gwamnatin Kano da gwamna ganduje zasu rushe min gida da Wani dalili ganduje zai rushe min gida me nayi mishi duk acikin Wani Hira da Wani Dan jarida yayi dashi.

Ga video hiran Nan ???????? a kasa don kuji irin kalaman da dauda kahutu rarara yayi anfani dasu wajen wan Nan Hira kamar sunyi tsari ????????

 

Duk da dai a Wani wajen yace baya fada da ganduje kawai dai ra’ayin su ne bezo Daya ba wajen Dan takaran gwamnan jihar Kano.

Amma dai Waka a bakin me ita tafi Dadi ku saurara abinda ya fada da Bakin sa ga video Nan a sama.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page