Kannywood

Tinubu zai hada rigima tsakanin kannywood da rarara

Dan takaran shugaban kasa a jamiyar APC me alaman tsintsiya bola Ahmad tinubu ya ziyarta Kano inda ya zauna da Yan kannywood.

Bola Ahmad tinubu ya bawa kannywood kyautar naira million 50 inda yace suyi hakuri dashi su Kara ma masanaatar nasu karfi da wan Nan kudin .

Ga video Nan ???????? a kasa don ganin abinda ya faru tsakanin mutanen kannywood da tinubu wajen Taron da suka hada mishi.

A Wani bangaren Kuma suna ganin ganduje ne ya hada Hakan don kawai yaba dauda kahutu rarara haushi tinda suna tsiya.

To munsan dai dauda kahutu rarara zai fitar da Sabin

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page