Hausa News

Mene zai faru da tsohon kudin Nigeria bayan CBN ta canza sabon kudin Nigeria

Babban bankin Nigeria CBN tace zata canza manyan kudin Nigeria sabon kudin Nigeria zuwa Wani yanayi zatayi musu gyara na Zane ko na launi kamar inda gwamnan babban bankin Nigeria ya fada.

Za’a canza kudi kamar haka naira #100 #200 #500 #1000 Hakan zazo ne bayan Wani hasashe da Wasu masana akan tattalin arziki sukayi, Wanda aka tura ma shugaban kasa Muhammad buhari Kuma ya amince da Hakan ya Saka hannu.

Kamar inda gwamnan babban bankin Nigeria ya fada kudin za’a fara anfani da ita ne a tsakiyar watan December 15/12/2022 Wanda Kuma za’a ci gaba da anfani da tsohon kudin da sabon gaba daya har zuwa 31/01/2023.

MENE ZAI FARU DA TSOHON KUDIN BAYAN AN CANZA AN BUGO SABON KUDIN NIGERIA?

za’a Dena amsan gaba daya tsohon kudin duk Wanda yake dashi be Kai banki ba zai iya zama mishi yayi asara kenan.

Don haka duk Wani me kudi irin wan Nan ya kaisu bank ko Kuma ya Siya Wani kadara ya ajiye domin gudun samun matsala.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page