Hausa News

Nayi nadama zama karuwa inji munirat Abdulsalam

Munirat Abdulsalam tace tayi da masanin kasancewa karuwa saboda karuwanci be mata Rana ba.

Kamar inda munirat Abdulsalam tace tasan manyan mutane a baya dabyawa Wanda ya kamata su tsaya mata akan dukkanin Wani Abu da ya sameta amma sun ganta sun kawar da Kai.

Ga video Nan ???????? a kasa don ganin inda munirat Abdulsalam take kuka da idon ta tana fadin tayi da na sanin kasance warta a karuwa.

Munirat Abdulsalam Tasha dukan tsiya wajen Wani saurayin ta inda wasu mutane suke kalon kamar yayi mata ci ka ware ne taki yarda shine yayi mata kafirin duka.

Ku kasance tare damu don sauran labarin masu Dadi akoda yaushe.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page