Hausa News

Ina son mijina Dan Boko Haram inji wata budurwa cikin ‘yancibok da soja suka amso.

Wata budurwa daga cikin yanmatan cibok da Yan Boko Haram suka kama a shekarun baya ta dage tace atafaf itafa tana son mijinta Dan kungiyar Boko Haram tinda ita tana Jin dadin zama dashi.

Kamar inda ta bayyana cewa sun Haifa Yara dashi guda biyu bayan Wani auren da tayi da Wasu Yan Boko Haram din.

Ta Kara da cewa mazan Boko Haram guda uku ne suka aureta, Daya bayan ya aure ta sun Haifa yarinya daya Saiya canza daga Boko Haram zuwa wata kungiyar shi yasa suka rabu, na biyun Kuma ya aureta sai sojan Nigeria suka kashe shi, na ukun shine Wanda ya aureta Kuma har yanzu mijinta ne shine suka Haifa Yara biyu dashi.

Don haka ita yanzu tana Neman wan Nan mijin nata Dan Boko Haram Daya Mika wuya zuwa ga sojan Nigeria don suci gaba da zaman auren su.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page