Kannywood

(Video) gaskiyar magana akan video da hoto na Fatima Ali nuhu na rashin kyautawa?

Wani video da hotunan suna ta yawo a kafafen yada zumunta na diyar sarki Ali nuhu Wanda ake kiranta da faitafa Ali nuhu.

Shin wan nan video da hotunan na Fatima Ali nuhu da suke yawo a social media gaskiya ne ko Kuma wasu ne suka hada domin su Bata mata suna.

A zahirin gaskiya karya ne wasu ne kawai suka hada wan Nan hoto suka Saka kanta da Wani video da wata yarinya tana aikata abinda be dace ba.

Amma ga duk Wanda yasan inda editing yake Yana kallo yasan wan Nan yarinya ba Fatima Ali nuhu bane kazafi ne akayi mata domin a Bata mata suna ita da mahaifinta.

Ga duk Wanda yasan ya rayuwan Fatima Ali nuhu yasanta yarinya ce shiru shiru Babu ruwanta da yawan magana a social media ko Kuma a wasu wajen.

Haka Nan yarinya ce me kamun Kai Wanda Babu Wanda zakaji ya taba kawo Wani ibu nata tin daga kannywood zuwa sauran mutanen gari.

Amma ga video Nan don ku Gane ma idanun ku.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page