Kannywood

A kannywood ba’a taba zubar da kudi a bikin birthday kamar na wan Nan jaruman ba

Bikin birthday Daba a taba yin irinsa ba  a kannywood gaba daya wajen siyan cake da tsada da zubar da naira harda dollar.

Wan Nan jaruman kannywood me suna kadija me numfashi ta samu manya kyata kala kala da makudan kudade wajen wan Nan bikin birthday nata.

Kar na cika ku da surutu ga video Nan ???????? a kasa don Kuma ku gani da idon ku.

Da yawan mutane suna ta magana akan wan Nan bikin birthda na wan Nan jaruman kannywood hadiza me numfashi don Ba’a taba ganin inda aka Siya cake da tsada kamar nata ba.

Haka Nan an kashe makudan kudade wajen kayata wajen wan Nan bikin birthday komai ne na alfarma.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page