![](https://i0.wp.com/hausatiktok.com/wp-content/uploads/2022/09/Screenshot_20220917-204532_1.jpg?resize=665%2C373&ssl=1)
Babban shagalin bikin Dan Musa gombe Wanda aka Dade Ba’a Yi irin shi a kannywood ba, an hada manyan mawaka da manyan jaruman kannywood da dama a wajen Taron bikin.
Ga video ???? shagalin bikin Nan ????
Kamar inda kowa ya sani duk idan za’a Yi shagalin biki a kannywood akanyi babban taro na kece raini, tabbas wan Nan ma bikin na Dan Musa gombe anyi taro me suna taro da aka Dade Ba’a Yi irinsa ba a kannywood.
Anyi shagalin bikin kala daban daban kamar su kamu Fulani day arebiyan night da dai wasu shagalin daban daban.
Manyan mawaka daban daban sun nuna bajintar su a wajen shagalin kamar su Ado gwanja da sauran wasu manyan mawaka kannywood.