Hausa NewsKannywood

Dauda kahutu rarara yace Wanda sukayi tattaki saboda shi suje su kama sana’a bazai Basu ko naira ba

Dauda kahutu rarara

Dauda kahutu arara ya Hana smari masu tattaki saboda shi ko naira don yace suje su kama sna’a nasu dakyau su dena tattaki saboda Wani ko siyasa.

Ga video inda dauda kahutu rarara yayi magana dasu da kanshi????????????

Bayan zuwa dauda kahutu rarara yayi kokari don ganin ya Basu lokacin sa Kuma sun zauna tare yayi musu karban mutunci.

Amma bayan Nan Saiya fara tambayan su dalilin su nayin wan Nan dogon tattaki haka mene ne anfanin shi Kuma mene ne manufar su tayin Hakan.

Inda sukace sunyi shine saboda shi rarara Kuma saboda jamiyar APC, inda dauda kahutu rarara yace ya kamata ace sunyi ne saboda kasa Nigeria domin ci gaban ta bawai domin Wani abuba.

A haka dai sukayi suka tashi inda har wasu suke ganin cewa wan Nan samari biyu sunyi wahalar banza.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page