Life Style

Kalla cikin manyan gidanje jaruman kannywood mata

Tabbas manyan jaruman kannywood mata suna da kudi ta inda daga kalon kalar motocin da suke hawa zuwa manyan gidajen su da kayan da suke sawa a jikin su.

In zaka kalla wan Nan manyan gidajen nasu da suka mallaka zaka Gane lallai sunsha kwana, amma abin tambaya wai su jaruman kannywood mazan Basu da kudin kenan? (jaruman kannywood mata)

Also Read:

Da yawan lokaci zakuga matan kannywood suna shiga harkan film suke samun kudi cikin Dan kankanin Lokaci sabanin mazan sai su Dade suna harkan film amma sai dai su sama kudin cin abinci kawai.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page