CBN tace kada Wanda ya Kara amsan tsohon kudi idan banki ta bashi.
CBN tace kada Wanda ya Kara amsan tsohon kudi idan banki ta bashi.
Inda zaka samu kudi 3000 kulum
Babban bankin Nigeria CBN ta fitar da sanarwan cewa kada wani Dan Nigeria daya Kara yarda ya amsa tsohon kudi daga bankunan da Suke kasar Nan.
Hakan yazo ne bayan wani taro da suka gudanar inda Suke nuna zasu dauki babban mataki ga dukkanin wani banki daya ke Bada tshohon kudi a cikin banki ko Kuma a ATM.
Kuma babban bankin Nigeria CBN yace Yana iyakan bakin kokarin su domin ganin wan Nan kudi ya shiga ko Ina a Nigeria Amma bankuna sunki Bada hadin Kai.
Tabbas Za’a dauka mataki me tsauri sosai ga dukkanin bankin dayaki Bada hadin Kai akan Hakan.
Sukaci gaba da cewa duk Wanda yaga banki sun bashi tsohon kudi to ya sanar da hukumar CBN domin daukan mataki.
Don wan Nan doka na Dena amsar tsohon kudi a Nan da 31 ga watan January na shekaran 2023 Kuma Babu gudu Babu ja da baya.
Da wan Nan muke bawa ko wani Dan Nigeria daya meda hankali domin gudun kada yayi asara.
Wan Nan doka da muka saka mun Bada isashen lokaci domin kowa yayi kokari ya canza kudin shi indai wan Nan kudin nashi ya same su ta inda ya kamata