Hausa NewsKannywoodVideos
Kotu ta tura Mubarak na TikTok gidan yarinsaboda ya zagi ganduje
Wata kotu Dake jihar Kano ta tura Mubarak wan Nan me wasan barkwanci dashi da abokin sa Wanda suke Jan Baki suna fassarawa gidan yari a dalilin sun zaga ganduje dashi da matarsa.
Ga video Nan ???????? a kasa Wanda suka ambato sunan ganduje da matar sa da diyarsa suka fada maganar da be dace ba a kansu ????????
Duk da dai wasu suna ganin Babu hannun gwamnan Kano a kama Mubarak TikTok afakallahu shugaban hukumar tace fina-finai na kannywood ne yasa aka kama Mubarak aka kaishi kotu aka tura shi gidan yarin.
To Allah yasa a sake ka malam mubarak amma fada da gwamnati Babu Dadi.