Hausa NewsKannywoodVideos
Wash baby song: sabuwar Wakar rashin kunya da mata ke Hawa suna rawan iskanci
Sabuwar rawan iskancin wakar wash baby
Wani shahararen mawakin Hausa yayi wata sabuwar Wakar da tafi na Ado gwanja rashin kunya da fitsara, haka Nan ta zarce wakokin
kawu Dan sarki rashin kunya.
Ga video Nan a kasa ???????? don ganin ma idonku kalar rawan iskanci da fitsara na matan hausawa.
Kamar inda kowa ya sani ne yanzu irin wan Nan wakan ita tafi tashe a social media musamman ma a TikTok inda mata kala-kala zasu dinga Hawa kan wakar suna juya jikin su wasu ma tamkar tsirara suka hau kan wakar.
Dukda dai wan Nan mawakin da yayi wan Nan wakar bawai cikaken mawaki bane yafi kwarewa wajen shirya fina finai na Hausa Wanda kowa ya sanshi, shine Abdullahi Amdaz, amma Shima ya fito ya gwada nashi bajintar a Waka inda Kuma ta samu mabiya da yawa.