Hausa NewsKannywood
Mr 442 Abinda mukeyi da safara’u a hotel da dalilin da yasa
Mr 442 da safara'u a hotel
Wan nan mawakin zamani Wanda akafi sani da Mr 442 da Kuma yarinyar sa safara’u sunbatanna Wani sirri kamar haka.
Mr 442 ya bayyana cewa tausayin safara’u da ganin irin tsangwana da mawuyacin hali da ta shiga ne yasa ya janyota jikin shi suke komai tare har suna waka tare.
Ga video inda Mr 442 ya fada da Bakin shi ???? Nan a kasa ????????
Hakika tin daga lokacin da video tsiraicin safara’u ya fita a kafafen sada zumunta tin daga lokacin kowa ya tsane ta mutane suke gudun ta har tashar arewa24 suka cire ta daga cikin Shirin su na kwana casa’in.
Wan Nan dalilin yasa na Nemo ta muke komai da komai tare inji Mr 442