Hausa NewsHausa SeriesKannywoodNewsVideos

yadda wata babban jarumar kannywood take rungume wani saurayinta suna rawa

wata babban jarumar kannywood wacce akafi sani da asma’u wanda suke waka tare da kawu dan sarki ta fitar da wani video inda suke rawa da wani saurayi yana rungumar ta itama tana rungume shi har tana daura hanun shi akan kirjin ta.

yadda wasan ado gwanja ya kasance a kasar America USA

ga video abinda ya faru nan a video don ku gani da idon ku.

hakika wan nan video nasu yaja cece kuce a ciki masanaantar na kannywood da sauran wajen mutanen gari saboda wan nan ba alada bane na hausawa.

masoyan ta da dama basu ji dadin ganin wan nan video ba ta inda wasu kuma suna ganin hakan ba wani matsala bane rayuwar ta ne abarta taji dadin ta.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page