Hausa NewsLife StyleNews

Kotu taki amincewa da bukatar DSS na kama godwin emefiele gwamnan CBN

wata babban kotu dake abuja ta hana hukamar yansanda na farin kaya su kama godwin emefiele gwamnan babban bankin nigeria CBN.

Dalilin da yasa na kwanta da yaro na har yayi min ciki inji wata mata

hakan yazo ne bayan hukumar ta nema wan nan kotu su basu dama don su kama godwin emefiele shugaban babban bankin nigeria CBN, amma wan nna alkalin yayi burus yayi watsi da wan nan bukata nasu.

abinda hukumar yansanda na farin kaya suke tuhumar gwamnan babban bankin nigeria shine, cin amanar kasa ta hanyar wawure dukiyar talakawa, hada kai da yanta’adda wajen hana rashin tsaro a kasa, da wasu manyan lefuka daban-daban.

dukda wan nan alkali yace bawai ya hana su bane da gangar yana tinanin akwai wani abune da ake so a shirya akan abin domin DSS suna da hurumin kama duk wanda suke so a lokacin da sukeso, don haka ni bazan basu dama ba suje su neme shi da kansu.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page